Ana Gab Da Kammala Aikin Gadar Kasa A Jahar Katsina

0

A Cigaba Da Kayata Birnin Katsina Da Gwamnatin Jihar Keyi Karkashin Jagorancin Rt. Hon. Aminu Bello Masari Na Gina Katafariyar Gadar Kasa a Kofar Kaura.

Yanzu A’iya Cewa Aikin Yayi Nisa Ana Gab Da Kammala Aikin Gadar ta kofar Kaura.

 

a watan Nuwambar Bara ne Gwamna Masari ya kaddamar da Gina Tagwaye Hanyoyin guda biyu, kofar Kaura da kofar Kwaya Domin rage cnkoso a cikin Birnin katsina. a Kasa ga watanni Hudu Kuma Gwamnan ya kaddamar da Wata Hanyar ta Sama Wato Fly Over a shataletalen GRA duk a cikin Birnin Katsina.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here