Kimanin Mutane Dubu Bakwai Zasu Amfana Da Tallafin Dubu Ashirin A Katsina.

0

Daga Muhammad Kabir

 

A Ranar Alhamis 1/9/2022 Ne Ministan Agaji Da Jinkai Hajiya Sadiya Umar Farouq Ta Kaddamar Da Rabon Tallafin Kudade Ga Gajiyayyu A Faɗin Jihar Katsina.

 

Bada Tallafin Ya Gudanane A Gidan Gwamnatin Jihar Dake A Katsina, Sadiya Ta bayyana cewa Mafi Yawancin Wadan Da Zasu Amfana Da Shirin Mata Sai Kuma Masu Nakasa Da Kuma Dattijai, Kowannen Su Zai Samu Dubu Ashirin Ashirin.

 

Sana Takara Da Cewa Duka Ƙananan Hukumomi 34 Dake a Jahar Zasu Anfana Da Wannan Tallafin Na Naira Dubu Ashirin.

 

Sadiya Ta Kara Dacewa Zasu Bada Bashi Wanda Bai da Ruwa Daga Naira Dubu Hamsin Zuwa Dubu Dari Ukku, Tace Wannan Shiri An Kirkiroshi Ne Bisa Umarnin Shugaban Kasa Ga Masu Karamin Jari.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here