Daga Muhammad Kabir
Kiran Ya Biyo Bayan Bikin Rantsuwar Kama Aikin Ga Sabobbin Shuwagabannan kungiyar Shirya Fina-finan Hausa Ta Kasa Reshen Jahar Katsina.
Shugaban Gungiyar Na Jaha Comrade Lawal Rabe Lemu Yace Kafa Hukumar Zai Saukaka Ma Masu Shirya Fina-finan Da Ita Kanta Gwamnatin Jihar Zata Samu Kudaden Shiga.
Dayake Nashi Jawabin Maiba Gwamna Shawara Akan Harkar Tsaro Alh. Ibrahim Katsina yace Fina-finan Da ya kamata Yan Yan Kungiyar Sudinga Shiryawa waɗanda Zasu Magance Matsalolin Tsaron Da Muke Ciki.
Sana Yayi Alwashin Taimakawa Kungiyar Waje Koyar Da Manbobinta Sabbin Dabaru Wajen Shirya Fina-finan Nasu.