Wannan da kuke gani sunansa Chen Dejun dan kasar China ne…
Ance yayi shekaru 42 yana shan man fetur a matsayin magani…
Kowa dai ya sani man fetur iya motoci da injina ke amfani dasu, haka kuma mutane suna amfani da kwaya ne ko kuma sauran abubuwa a matsayin magani…
To shidai wannan babu abinda yake sha da zai masa magani kamar man fetur a cewarsa.