YANZU-YANZU: An Haramta Jin Wakokin ‘Warr’ Da ‘A Sosa’ Ta Ado Gwanja 

0

Hukumar dake kula da kafafen yaɗa labarai ta ƙasa NBC ta haramta sanya Waƙar Ado Gwanja ma taken “WARR” a gidajen Radiyo da Talabijin a faɗin ƙasar nan.

Ado gwanja

A cewar takardar Sanarwar Hukumar ta lura cewa Waƙar ta karade Gidajen radio da Talabijin a faɗin Arewacin ƙasar nan, sannan akwai yiyuwar masu Gidajen kafafen yaɗa labaran basu saurari Waƙar da kyau ba domin tana ɗauke da wasu kalamai na rashin da’a.

 

Masu karatu mene ne ra’ayinku kan hakan?

See also  Kotu Ta Umarci Hukumar DSS Ta Gaggauta Gurfanar Da Emefiele

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here