Ra’ayinmu Daya Da Dr. Inuwa Shiyasa Mukazo Zawarcin Sa — Jam’iyyar PDP

0

Anyi wannan Rokone Asa’ilin Da Tawagar Dan Takarar Gwamnan a Jam’iyyar PDP Sen. Yakubu Lado Dan Marke Da Sauran Jiga-jigan Jam’iyyar PDP a Jahar Katsina Sukakai Ziyara A Ofishin Tsohun Dan Takarar Gwamnan a Jam’iyyar APC Dr Mustapha Muhammad Inuwa.

 

Taron Wanda Ya Gudana Ranar 10/9/2022 da yake bayyana makasudin ziyarar tasu, shugaban Jam’iyyar PDP na Jihar Katsina Hon. Salisu Yusuf Majigiri ya bayyana cewa sun zo wannan wajene Don Ganin Ra’ayinsu

Yazo Daya Da Dr Mustapha Muhammad Inuwa wajen Gyaran Jahar Nan Da Kasa Baki Daya.

 

Shiyasa Suka Zo Domin Rokunsa Dashi Da Mutanen Sa Da Suzo Mutafi Tare A Karkashin Jam’iyyar PDP Don Cigaban Kasa.

 

Dayake Nashi Jawabin Dan Takarar Gwamnan a Jam’iyyar PDP Sen. Yakubu Lado Dan Marke yace Sunzo wannan wajene Domin Su Rokeshi Daya Dawo Jam’iyyar PDP

See also  Gwamnatin Kano Zata Sake Bude Asibitin Yara Na Asiya Bayero Nan Da Mako 2 - Gwamna Abba

 

Ya Kara da Cewa Sun San Irin Gudummuwar da Dr Mustapha Inuwa Zai Bada wajen Cigaban Jahar mu Da Kasar mu Gaba Daya.

 

Kowa Yasani Dr Mustapha Inuwa Dan Jam’iyyar PDP Sakamakon Wani Dalili Yasa ya Canza gida. Amma yanzu Muna rukunka Kuwane Irin Laifi Akai maka Kabar Jam’iyyar PDP Muna rokunka da kayafe.

 

 

Daga Karshe Dr Inuwa Ya Nuna jindadinsa Akan wannan Ziyarar Koma Yaroki Da Abashi Dan Lokaci Domin Yayi Shawara Da Sauran Abokan Tafiyar Sa

 

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here