@ katsina city news
Wani Dan sa kai( Dan Banga.) Ya fada ma jaridun katsina city news cewar.da misalin karfe sha daya na daren nan na talata 13/9/2022, sun ga wasu mahayan Babura sun iso garin Dutsen kura dake hanyar zuwa Batsari daga katsina.
Dan bangar ya shaida mana ta waya cewa daga inda suke a boye, suna jin mutane na magana da hausar zamfara.
Har zuwa rubuta rahoton nan. Suna a wajen, ga alama Kodai suna jiran umurni ne,
Katsina city news
Www.katsinacitynews.com
Jaridar taskar labarai
Www.jaridartaskarlabarai.com
The links news
Www.thelinksnews.com
07043777779 08137777245