PETER OBI:
NA IYA ZAMA SHUGABAN KASA
…Binciken raayi na Anap foundation
@ katsina city news
Wata Gidauniyar mai suna Anap Foundation sunce daga binciken jin ra ayin jama a da suka gudanar a watan satumba.Peter Obi na jam iyyar labo yana iya zama shugaban kasa.
Sakamakon binciken Wanda gidan Talabijin na Arise News ya saka kuma jaridun katsina city news suka dauko daga can.
Rahoton yace, Peter Obi ya samu fasentej 21.a kuri ar Wanda yazo na biyu shine Bola Ahmad Tinubu da fasentej 13.mai bi masa shine Alhaji Atiku Abubakar mai fasentej 13.na karshen su a jerin shine Rabiu Musa kwankwaso mai fasentej 3.
Wannan shine Ra ayin Gidauniyar Anap ..
Katsina city news
Www.katsinacitynews.com
Jaridar taskar labarai
Www.jaridartaskarlabarai.com
The links news
Www.thelinksnews.com
07043777779 08137777245