Wannan da kuke gani sunansa Jaurès Kombila dan kasar Gabon ne..
Shine mutumin da yake iya lankwasa jikinsa duk yadda yaga dama..
A yanzu babu wanda yakai Jaurès Kombila iya lankwasa jiki a mayar dashi yadda aka ga dama.
Ance yana iya yin duk yadda yake so da jikinsa.