Al,adar aure a wannan kabilar..
=Dole ne miji idan zai auri mata sai ya yanke yatsan sa guda daya na dama ya mikawa amarya a matsayin sadaki.
=Haka idan namiji zai saki matar dole ne ya yanke yatsun sa guda biyu na hagu ga bata.
=Idan kuma mijin ya mutu to matar sa zata yanke yatsun hannun ta guda goma don nuna aminci gareshi.
=Haka kuma matar zata zauna bazata kara auren wani namiji ba bayan mutuwar mijinta.