Shin kunsan Edward Mordrake shine aka haifa da fuska biyu daya a gaba dayar kuma a baya?

0

A yau cikin shirinmu muna tafe muku da labarin wani mutum dan kasar England da aka haifa da wata baiwa wacce ta bewa mutane mamaki shine yadda aka haife shi da wasu bakin abubuwa wanda mutane basu saba da gani ba shine fuska guda biyu, daya a gaba dayar kuma a baya.

Daya fuskar ta kasance mai matukar kyau wacce koda yaushe tana cikin birge mutane.

Yayinda daya fuskar take da matukar muni tare da bada tsoro ga duk wanda ya kalle ta.

Cikin fuskokin za kuga daya tana murmushi dayar kuma tana kuka abin dai akwai abin mamaki matuka.

Mutumin an haife shi ne tun karni na goma sha tara

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here