INNALILLAHI WAINNA ILAIHI RAJI’UN Allah yayi ma Umar Malumfashi Rasuwa (Bankaura/Kafi Gwamna)

0

Umar Yahaya Mununfashi na daya daga cikin Iyaye Jarumai da suke bada muhimmiyar gudunmawa a Masana’antar Kannywood. Tun daga Stage Drama zuwa Television har Home Video (Kannywood) Sannan Babban Ma’aikaci ne A Nigerian Customs Service.

 

Allah Yai masa gafara ya bawa iyaye da iyalai da Yan uwa hakurin rashinsa. Idan mutuwar tazo Allah kasa mu cika da imani.

Amin.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here