Tinubu ya tafi Landan ne domin ya sarara

0

Wannan shi ne hujjar da Ayo Oyalowo ya bada yayin da aka nemi jin ina ‘dan takaran APC ya shiga

Ba komai ya sa Asiwaju Bola Tinubu ya tafi kasar Birtaniya ba, illa iyaka ya samu damar da zai sarara

A lokacin da aka fara yakin neman zabe, sai ga shi Asiwaju Bola Tinubu mai neman shugabancin Najeriya a inuwar APC mai mulki ya bar kasar.

 

Da aka zanta da Ayo Oyalowo a gidan talabijin na Arise TV, ‘dan siyasar ya bayyana abin da ya sa ‘dan takara na su ya tafi Ingila, ya kuma ce lafiyansa lau.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here