Babbar kotun tarayya dake nan katsina ta kori karar da Alhaji Jabiru yau yau ya kai

0

Babbar kotun tarayya dake nan katsina ta kori karar da Alhaji Jabiru yau yau ya kai, yana kalubalantar zaben fitar da Dan takarar da akayi ma Abdulkadir zakka.na ya wakilinci APC a zaben Dan majalisar wakilai, na kananan hukumomin safana, Batsari da Dan Musa.

Alkalin yace zaben ya inganta tun da hukumomin tsaro da kuma hukumar zabe duk sun Sanya ma takardun hannu.

Kuma mai shigar da karar ya kasa gamsar da kotun cewa anyi ba dai dai ba.

Alkalin yace, Wanda ke kara yana da Damar daukaka kararsa zuwa kotun daukaka kara.

@ www.katsinacitynews.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here