2023: Manyan ‘yan siyasar Najeriya za su sauya sheka subi Peter Obi – Aisha Yesufu

0

Wata mai sukar lamirin Najeriya, Aisha Yesufu ta yi ikirarin cewa nan ba da jimawa ba ‘yan siyasar Najeriya za su fara sauya sheka zuwa Peter Obi, dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour, LP, saboda ana ganin zai lashe zaben shugaban kasa mai zuwa.

Bayanin hakan na kunshe ne a wani sako da ta wallafa a shafinta na Twitter da aka tabbatar.

Ta ce shugabanci nagari da rikon amana shi ne abin da ‘yan Najeriya ke tsammani daga gwamnatin Obi.

“Kyakkyawan shugabanci da rikon amana da gaskiya shine abin da Najeriya ke bukata daga gwamnatinsa.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here