Kasuwar garin Daura, farashin sa shi ne kamar haka;
1- Buhun Masara – 22,500
2- Buhun Dawa – 20,000
3- Buhun Waken Suya – 30,000
4- Buhun Farin Wake Manya – 38,000
5- Buhun Farin Wake Ƙanana – 36,000
6- Shinkafa Bahausa – 54,000 – 60,000
7- Buhun Aya Manya – 35,000
8- Buhun Aya Ƙanana – 25,000
9- Buhun Gyaɗa – 68,000
10- Buhun Alkama – 42,000
11- Buhun Tattasai 3,000
12- Kwandon Tumatari – 1000
13- Jan-tarigu – 10,000
14- Damen Albasa – 25,000
Kasuwar garin Kankiya, farashin sa shi ne kamar haka;
1- Buhun Masara – 20,000
2- Buhun Dawa – 14,000
3- Buhun Gero – 19,000
4- Buhun Waken Suya – 24,000
5- Buhun Shinkafa Bahausa – 56,000
6- Buhun Gyaɗa – 61,300
7- Buhun Alkama – 56,000
8- Buhun Garin Rogo – 16,000
9- Buhun Garin Rogon Jiƙawa – 28,000
10- Buhun Soɓo – 16,000
11- Buhun Aya Manya – 33,000
12- Buhun Aya Ƙanana – 28,000
13- Buhun Riɗi – 60,000
14 – Buhun Dankali – 12,000
15- Buhun Tattasai – 4,000
16- Buhun Tarigu – 6,500
17- Kwandon Tumatari 700– 800– 900
Kasuwar garin Dutsinma, farashin sa shi ne kamar haka;
1- Tiyyar Dawa – 350
2- Tiyyar Masara – 500
3 Tiyyar Farin Wake – 650
4- Tiyyar Gero – 500
5- Buhun Shinkafa – 14,000
6- Tiyyar Gyaɗa – 400
7- Buhun Dankali – 13,000
Kasuwar garin Malumfashi, farashin sa shi ne kamar haka;
1- Buhun Masara – 18,000
2- Buhun Gero – 24,000
3- Buhun Dawa – 14,500
4- Buhun Farin Wake Manya – 26,000
5- Buhun Waken Suya – 23,000
6- Shinkafa Bahausa – 55,000
7- Buhun Gyaɗa – 82,500
8- Buhun Tashi – 18,000
9- Buhun Kalwa – 25,000
10- Buhun Kuɓewa – 36,000
11- Buhun Fara – 32,000
12- Buhun Dankali – 9,500
13- Buhun Makani – 13,000
Kasuwar garin Ɗandume, farashin sa shi ne kamar haka;
1- Buhun Farar Masara – 19,000
2- Buhun Dawa – 23,000
3- Buhun Waken Suya – 24,000
4- Shinkafa Bahausa – 16,000
5- Buhun Riɗi – 70,000
6- Buhun Gero – 24,000
7- Buhun Alkama – 40,000
8- Buhun Jar-masara – 30,000 – 34,000
Daga Zaharaddeen Gandu