Sakamakon kananan hukumomi 10 da aka fitar ya zuwa yanzu a jihar Adamawa ya nuna cewa manyan jam’iyyun siyasar biyu na cikin tsaka mai wuya.
Dan takarar jam’iyyar PDP, gwamna mai ci Ahmadu Fintiri da ‘yar takarar jam’iyyar APC, Sanata A’ishatu Ahmed Binani sun fafata da juna yayin da sakamakon zaben ya fara yin tsami da yammacin ranar Lahadi.
Ga Sakamakon dai kamar yadda aka bayyana tun kafin a tafi hutu da misalin karfe biyu na rana a Yola.
(1) Guyuk LGA
PDP 18,427
APC 14,172
SDP 422
(2) Jada
PDP 22,933
APC 20,899
SDP 753
(3) GOMBI
PDP 19,866
APC 19,665
ADC 148
(4) Shelleng (Adamawa ta Kudu)
PDP 14,867
APC 12,589
SDP 1,136
(5) Ganye (Kudu)
APC 21,605
PDP 17,883
APP 92
(6) DEMSA (Kudu)
PDP 22,958
APC 11,798
ADC 255
(7) LAMURDE (Kudu)
PDP 19,104
APC 9,376
ADC 296
(8) Mubi North LGA (Northern Zone)
APC 32,342
PDP 17, 469
AA 232
(9)Mayo-Belwa (Yankin Kudu)
APC 23,576
PDP 20,239
SDP 806
(10) MAIHA LGA (Northern Zone)
APC 13,242
PDP 12,792
SDP 46