Hukumar zaɓe mai zaman kanta (INEC) ta fara tattara sakamakon zaben gwamna daga kananan hukumomin jihar Katsina a ofishin hukumar da ke cikin birnin Katsina.
Shugabannin zabe na kananan hukumomi 34 (EOs) sun fara gabatar da sakamkon yankunansu ga kwamishinan zaɓe na jiha (REC), Farfesa Yahaya Makarfi.
Premium Times ta ce akwai adadin mutane masu kaɗa kuri’a 3,459,945 waɗanda suka karbi katin zaɓensu. Yan takara 13 ne ke neman gaje gwamna Aminu Bello Masari.
Fafatawar ta fi zafi tsakanin ɗan takarar gwamnan a inuwar APC, Dakta Dikko Raɗɗa da takwaransa na PDP, Sanata Garba Yakubu Lado Ɗanmarke.
1. Ƙaramar hukumar Sandamu
APC – 21,055
PDP – 10,641
NNPP- 01
PRP – 03
2. Karamar hukumar Baure
APC – 32,802
PDP – 17,888
NNPP- 62
PRP – 12
3. Karamar hukumar Dutsi
APC – 15,631
PDP – 8,419
NNPP- 10
PRP – 10
4. Karamar hukumar Batagarawa
APC – 26,326
PDP – 13,510
NNPP- 212
PRP – 81
5. Karamar hukumar Ingawa
APC – 22,080
PDP – 12,255
NNPP- 209
PRP – 217
6. Karamar hukumar Bindawa
APC – 28,997
PDP – 12,165
NNPP- 957
PRP – 47
7. Karamar hukumar Kaita
APC – 24,121
PDP – 9,824
NNPP- 53
PRP – 20
8. Karamar hukumar Mai’Adua
APC – 28,436
PDP – 11,506
NNPP- 68
PRP – 10
9. Karamar hukumar Ɗandume
APC – 23,710
PDP – 14,792
NNPP- 220
PRP – 146
10. Karamar hukumar Mani
APC – 29,678
PDP – 16,180
LP- 16
NNPP- 231
PRP: 28
SDP – 10
11. Karamar hukumar Kusada
APC – 13,750
PDP – 11,151
LP- 04
NNPP- 05
PRP: 17
12. Karamar hukumar Rimi
APC – 28,202
PDP – 13,823
LP- 13
NNPP- 397
13. Karamar hukumar Zango
APC – 19,757
PDP – 10,477
NNPP- 04
PRP – 14
14. Karamar hukumar Safana
APC – 15,417
PDP – 10,450
LP- 02
NNPP- 09
PRP: 53
SDP – 143
15. Karamar hukumar Funtua
APC – 31,924
PDP – 19,849
LP- 39
NNPP- 314
PRP: 218
SDP – 03
16. Karamar hukumar Daura
APC – 26,548
PDP – 10,689
LP- 08
NNPP- 78
PRP: 27
SDP – 08
17. Karamar hukumar Mashi
APC – 28,793
PDP – 8896
LP- 08
NNPP- 74
PRP: 11
SDP – 102
18. Karamar hukumar Batsari
APC – 20,053
PDP – 10,247
LP- 11
NNPP- 239
PRP: 158
SDP – 02
19. Karamar hukumar Jibiya
APC – 21,216
PDP – 13,259
LP- 08
NNPP- 22
PRP: 34
SDP – 05
Legit hausa