Zababben Shugaban Najeriya Tinubu Da Kashim Shetima Sun Karbi Lambar Girmamawa Ta GCFR Da GCON

0

Zababben shugaban kasa, Tinubu da mataimakinsa zababben shugaban kasa, Kashim Shetima sun karbi lambar girmamawa ta GCFR da GCON.

Daga yanzu za a rika  kiran Tinubu da babban kwamandan Askarawan tarayyar Najeriya GCFR sai Shattima da ya zama  mai lambar GCON.

A yayin bikin dake gudana a babban birnin tarayya Abuja, za a mika kundin karbar mulki ga sabbin zababbun shugabannin.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here