RARARA YA BADA AIKIN TITUNA GUDA BAKWAI 7 A JAHAR KATSINA.

0
Rarara

Shugaban Kungiyar Mawaka ta 13×13 Alhaji Dauda Kahutu Rarara, Ya Bada Aikin Titin Tudun Wakili Zuwa Sundu Zuwa ‘Danja Zuwa Garin Dabai.

Sannan Aikin Titin Zai Wuce Zuwa Garin Kahutu Daga Kahutu Zai Wuce Zuwa Garin Chediya Kana Kwaltar Ta Wuce Har Zarewa.

Hakan na kunshe cikin wani Sako da Matamaki na Musamman ga Rarara ta fuskar Sadarwa, Rabi’u Garba Gaya ya wallafa a Shafinsa na Facebook.

See also  YAN SANDA A KANO SUN KAMA MAI SAYAR DA TAKARDUN DAUKAR AIKI NA BOGI

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here