Hanyar Nasara na Tare Cancanta: Jibia/Kaita ga Isiya Ado 2023
Hanyar Nasara na Tare Cancanta: Jibia/Kaita ga Isiya Ado 2023
Bishir Suleiman
@ Katsina City News
Masani ne a harkokin kasuwanci da kuma fasahar Na'ura mai ƙwaƙwalwa, kuma goge ne domin ya yi aikace aikace da dama a cikin gida da kuma kasashen waje.
Domin kuwa ya yi aiki da Babban kamfanin nan na duniya dake London wanda ya gwamance kan sayar da...
MATASHI MASANIN KIMMIYYAR ILMIN YANAR GIZO YA FITO TAKARA A KAITA/JIBIA ..ISIYA ADO KAITA.
MATASHI MASANIN KIMMIYYAR ILMIN YANAR GIZO YA FITO TAKARA A KAITA/JIBIA ..ISIYA ADO KAITA.
Bashir Suleman
@ katsina city news
Wani masanin ilmin kimmiyyar yanar gizo, Wanda samu horon sa a kasar ingila da turai ya fito neman takarar Dan majalisar tarayya karkashin jam iyyar PDP a kananan hukumomin kaita da jibia.
Masanin Wanda a irin karatun da yayi da kuma manyan makarantun...
HARKAR DABANCI A KATSINA: Wani Matashi ya Kashe ɗan gudun Hijira..
HARKAR DABANCI A KATSINA: Wani Matashi ya Kashe ɗan gudun Hijira..
Zaharaddeen Ishaq Abubakar @ Katsina City News
Ana Zargin Wani Matashi a ƙaramar Hukumar Batsari da kashe wani yaro mai kimanin shekaru goma sha uku, a garin Batsari, yaron gudun hijira ne da suka fito daga garin waziri, sakamakon harin 'yan Bindiga da suka addabi yankin inda suka samu mafaka...
FAROUK JOBE: KWAREWARSA DA AYYUKAN SHI.
FAROUK JOBE: KWAREWARSA DA AYYUKAN SHI.
Bishir Suleiman
@ Katsina City News
Faruk Jobe Dantakara ne da zai iya bunkasa tattalin arziki Jihar Katsina. Domin kwarerar ne sha'anin harkar kudi, domin ya yi aikace aikace da dama a bangarorin hada-hadar kudade. Na bankunan Afribank da NUB da UBA da kuma Mainstream.
Ya samu gogewa kwarai da gaske a bangaren aikinsa. Don kuwa a...
YAN NEMAN TAKARA: SUN AJE AIKI SUNA ZUWA OFIS
YAN NEMAN TAKARA:
SUN AJE AIKI SUNA ZUWA OFIS
Suleman umar
@ katsina city news
Wani binciken da mukayi a tsakanin wadanda suka ajiye aiki don neman takara a jam iyyar APC a jahar katsina sun ajiye aiki amma suna zuwa ofis wasu ma ana zargin suna cigaba da aikin ofis din su.
Binciken mu ya gano, wasu da suka ajiye aikin suna zuwa...
JAM’IYYAR PDP NA GAF DA SASANTA ‘YAN TAKARKARIN TA.
NEMAN GWAMNAN KATSINA:
JAM'IYYAR PDP NA GAF DA SASANTA 'YAN TAKARKARIN TA.
Mu'azu Hassan
@ katsina city news
Jam'iyyar adawa ta PDP na gaf da sasanta 'yan takarkarin ta guda hudu da suka fito neman kujerar Gwamnan Katsina.
Alhaji Shehu Inuwa, Ahmad Aminu 'Yar'adua, Sanata Lado Dan Marke da Salisu Yusuf Majigiri.
Yunkurin farko shi ne na wani zama da masu ruwa daga tsaki daga...
KATSINA 2023 TARIHIN FAROUK LAWAL JOBE.
KATSINA 2023
TARIHIN FAROUK LAWAL JOBE.
Bishir Suleiman
@Katsina City news
Dakatar a irin wannan lokaci na bukatar masani musamman wanda ya gwanance wajen sanin hada-hadar kudi da mu'amula da jama'a, ta yadda za bunkasa tattalin arzikinsu da kuma sa ma masu kyawawan hanyoyin inganta rayuwa.
In har aka dubi matakai na ilmi na Faruk Jobe, aka zabe Shi sabon Gwamna Katsina. Za a...
Tsohon kakakin majalisar dokokin jihar Kano Kabiru Alhassan Rurum ya bayyana ficewarsa daga jam’iyyar (APC).
2023: Tsohon kakakin majalisar dokokin jihar Kano kuma shugaban kwamitin fansho na majalisar Kabiru Alhassan Rurum ya bayyana ficewarsa daga jam’iyyar All Progressives Congress (APC).
NEMAN KUJERAR GWAMNAN KATSINA…WAYE FAROUK JOBE
NEMAN KUJERAR GWAMNAN KATSINA...WAYE FAROUK JOBE
Daga Ahmad Sani Daura
@ katsina city news
Faruk Lawal Jobe shi ne Gwamnan da Katsina, ke bukata duba da horan da ya samu a lokacin gudanar da ayyukansa na Banki, tun yana karamin ma'aikaci har kai sahun kololuwa.
Inda ya samu horo kan yadda ake gudanar da harkokin kudaden waje da kuma bincike a shekarar 1992...
KYAUTAR FAM GA CANCANTACE DAN RIMI
RIMI/CHARANCHI/BATAGARAWA (I stand with Rimi)
KYAUTAR FAM GA CANCANTACE DAN RIMI......
Godiya ga Ubangijin da yayi damana da sanyi. Tsira da amincin Allah su tabbata ga Manzon karshe da ahalinsa baki daya.
Tun bayan dawowar mulkin damokuradiyya a shekarar 1999. Karamar hukumar Rimi ita ce farko da ta fara dana kujerar Majalissar wakilai mai wakilta kananan hukumomin Rimi da Charanchi da Batagarawa...