A jiya wasu musulmi yan katsina..sun gudanar da faretin murnar maulud.

0

A jiya wasu musulmi yan katsina..sun gudanar da faretin murnar maulud.

Garin katsina musamman cikin birni in watan maulud ya kai Goma sha biyu. Kullum cikin tarurruka yake, makarantu.zawiyoyi. da kuma Al majiran manyan malamai.
Jiya al majiran Malam yakubu yahaya katsina ne shugaban yan uwa na jahar katsina. Yau kuma makarantar sheik Malam iyal gafai ke yin nasu. Inda za a kwana ana karatu. Ranar lahadi ,

mahardatan ishiriniya zasuyi nashi.haka zaka garin har watan ya shige.@ jaridar taskar labarai

See also  KARIMCIN KUNGIYAR YANKASUWA GA ALH DAHIRU MANGAL (GOC NA ALHERI).

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here