A Yau kwamitin sauraren koke koken zaben shugabannin unguwani na jam iyyar APC na jahar katsina.

0

LABARI CIKIN HOTUNA;
A Yau kwamitin sauraren koke koken zaben shugabannin unguwani na jam iyyar APC na jahar katsina.
Ya bayar da rahoton shi.ga mai girma gwamnan katsina.
Kwamitin ya bayyana cewa, ya kammala zaman a katsina babu korafi ko daya Wanda aka gabatar masu a duk fadin jahar katsina.
Don haka zasu koma Abuja su mika rahoton su.
Amma kamar yadda tsarin yake zasu bada kwafi daya ga mai girma gwamna. Wannan ne dalilin ba gwamnan katsina.
A takaice a kuma hukumance an kammala zaben shugabannin unguwani na jam iyyar APC a jahar katsina babu korafi ko daya.

See also 

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here