Alhaji Umar Tata…ya koma bangaren APC akida?

0

Alhaji Umar Tata…ya koma bangaren APC akida?
Daga wakilan Taskar labarai
Jaridar Taskar labarai ta samu tabbacin cewa Daya daga cikin Yan takarar gwamna a jam iyyar PDP Wanda ya fice daga jam iyyar a satin nan Alhaji umar Tata
Yanzu Haka sun cimma matsaya da APC akida bangaren Abubakar samaila Isa Funtua.majiyarmu tace gano .. Alhaji. Umar tata.ya tattauna da magoya bayansa..kafin ya dau matakin fara tattaunawa da Abubakar samaila.
Wanda tattaunawar ta cimma matsayar zasu yi aiki tare.
Wanda yanzu Haka har ya fara Zama Cikin tawagar tafiyar Abubakar samaila Isa

See also  Majalisar Dinkin Duniya tayi Allah wadarai da kisan Hauwa Liman 

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here