Innalillahi wa’inna ilaihin raj’un.Allah yayima SARKIN YAKIN KATSINA rasuwa, ALH.BASHIR MAMMAN IFO.Allah yajikansa, ya gafarta masa.Allah ya shirya masa zuri’ar daya bari, ya basu hakurin jure wannan rashi.(Sarkin Labaran Katsina)