An dauke shara ar Mahadi Shehu daga katsina zuwa Kano

0

An dauke shara ar Mahadi shehu daga kotun tarayya ta katsina zuwa kotun tarayya ta Kano. Wannan ya biyo bayan wata takardar korafi da mahadi shehu ya shigar akan yana zargin ba za a yi masa adalci a kotun katsina ba.

See also  FG begins training for over 600 youths

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here