AN KARRAMA SHUGABAN DADIN KOWA STORERS DAKE JAHAR KATSINA

0

AN KARRAMA SHUGABAN DADIN KOWA STORERS DAKE JAHAR KATSINA.
Wata kungiyar matasa mai suna Arewa youth parliament ma ana majalisar matasa ta arewacin Najeriya. ta karrama Alhaji Nafiu sani magamar jibia. Shugaban kamfanin rukunin Dadin kowa stores dake jahar katsina.
Bikin karrramawar anyi shi ga wasu fltattun da aka zaba a Kaduna,sakamakon Alhaji Nafi u bai samu halin zuwa Kaduna ba.
Kungiyar ta same shi har katsina, don mika masa takardar shaida da kuma Kambi na karrramawar.
Anyi taron a ofishin Alhaji nafiu sani dake ginin Dadin kowa dake Kan titin kwado cikin katsina.
Yan kungiyar sunyi bayanin cewa, cancantar ta Alhaji Nafi u ta Sanya aka bashi wannan karrramawar. Ga kadan daga hotunan taron.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here