BARAYI SUN KEWAYE GARWA

0

BARAYI SUN KEWAYE GARWA
@ Jaridar taskar labarai
Yanzu muke samun labarin barayi dauke da makamai sun kewaye garin garin garwa dake karamar hukumar batsari.
Kuma ana tsammanin Dan majalisar jaha daga karamar hukumar ta batsari yana cikin garin.
Wakilanmu suna daf da garin kome ke faruwa zaku ji..
@ jaridar taskar labarai
Www.jaridartaskarlabarai.com
Katsina city news
Www.katsinacitynews.com
The links news
Www.thelinksnews.com
07043777779

See also  YADDA BARAYIN SHANU SUKA KAI HARI RUMA

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here