BAYAN BUHARI YA KAMMALA WA’ADIN MULKIN SA, ZAKAJI ANA CEWA….
1. A lokacinsa ne aka bada, Federal University of Technology Jigawa
2. A lokacinsa ne aka bada, Federal University of Health Science Benue
3. A lokacinsa ne aka gina Federal University of Transportation Daura
4. A lokacinsa ne aka gina Federal University of Agriculture Zuru
5. A lokacinsa ne aka gina Army University Biu
6. A lokacinsa ne aka bada Federal University of Technology Akwa Ibom
7. A lokacinsa ne aka bada Federal University of Health Science Azare
8. A lokacinsa ne aka bada Federal University of Health Science Ila Orangun Ogun State
9. A lokacinsa ne aka gina National Institute of Technology Abuja
10. A lokacinsa ne aka gina Federal Polytechnic, Daura
11. A lokacinsa ne aka gina Federal Polytechnic, Kaltungo
12. A lokacinsa ne aka gina, Federal Polytechnic, Delta
13. A lokacinsa ne aka gina, Federal Polytechnic, Oyo
14. A lokacinsa ne aka bada, Federal Poly Wanune, Benue State
15. A lokacinsa ne aka bada, Federay Poly Shandam, Plateau
16. A lokacinsa ne aka bada, Federal Poly Monguno, Borno State.
17. A lokacinsa ne aka bada, Federal Poly Ugep, Cross River State
18. Shine ya kammala ginin Second Niger Bridge
19. Shine ya sake Gina hanyar Abuja-Kaduna-Kano
20. Shine ya Gina Layin Jirgi na Ibadan zuwa Lagos
21. Shine ya Gina Layin Jirgi na Itakpe zuwa Warri
22. Shine ya sake Gina hanyar Kano-Maiduguri
23. Lokacinsa ne muka fara ganin shinkafa yar gida a cikin buhu kamar ‘yar waje
24. Lokacinsa ne aka fi samun wutar lantarki tunda aka dawo mulkin Dimokradiyya
25. Shine ya gina layin Jirgin kasa daga Kano-Kazaure-Katsina-Maradi
26. Shine ya sanya bututun iskar gas tun daga Kogi har Kano
27. Shine yayi ginin hanyar Kano-Katsina ya kuma mai data hannu biyu
28. Shine yayi aikin ruwan sha na zlXobe Dam, daga Dutsinma zuwa Katsina
29. Shine yayi aikin layin Jirgin kasa na Kaduna zuwa Abuja
30. Lokacinsa aka gyaran Airport ta Enugu
31. Lokacinsa ne aka sake Gina hanyar Zaria-Funtua-Gusau
32. Lokacinsa ne aka dauki matasa 500,000 ake basu N30,000 duk wata har na tsawon shekara 2 a tsarin N-Power
33. Lokacinsa ne aka fiddo da tsare-tsaren bada bashin noma da ake kira Anchor Borrowers Program don inganta harkar noma a Arewa da Nigeria
34. Lokacinsa aka fi daukar ma’aikata a kowane bangare na Gwamnati
35. Shine ya gina tashar wutar lantarki mai karfin 40MW a kashimbilla
36. Shi ya kammala tashar wutar lantarki a Zungeru 700MW hydro power station.
37. Lokacinsa ne ya sanya hannun kan dokar cin gashin kai ta kananan Hukumomi, amma ‘yan majalisun jihohi da bangaren shari’a na jihohi da Gwamnoni suka ki aiwatarwa, kuma jama’a su kayi shiru.
38. Lokacinsa ne ya sake gina hanyar Ibadan zuwa Lagos.
39. Shiya Gina Dala dry port
40. Money market
41. Trader moni
42. Pallatives
43. Shi ya magance matsalar rashin yankewar man fetur da ake fuskanta duk disambar karshen shekara
44. Ciyar da yara a makaranta
45. A lokacinsa ne Nigeria ta fara kera wayar salula ta farko
46. A lokacinsane aka tallafawa Manoma da kudi da Kuma kayan aiki
47. A lokacinsane ne aka gina gidaje matsakaita 440 a duk fadin kasar.
48. Institute of Transport Technology Kumo
49. Institute of Transport Technology Kano
50. A lokacinda ne aka samu karin gidajen gyaran Hali guda shida.
51. A lokacinsane ne aka karbo kananan hukumomi 17 dake hannun Yan ta’addan Boko Haram
Shugaba Muhammadu Buhari muna godiya, Allah Ya sa ka gama da duniya lafiya Amin