BINCIKE NA MUSAMMAN

BIncike Na Musamman: don binciko abubuwa na musamman tare da bayyana muku su da dumi-duminsu.

A WANI GARI daga Taskar Labarai A wani gari ne babba a kasar Hausa, wani mutum yayi zaman doya da mahaifinsa, har ana tsammanin mahaifin nasa...

YANDA BARAYI SUKA MAMAYE WAGINI Daga Lawal Iliyasu Garba Damisalin karfe 11:30 pm na Daren yau asabar, wasu gungun barayin shanu dauke da manyan bindigogi suka...

DAMBARWAR SARAUTA A MASARAUTAR RIMI

DAMBARWAR SARAUTA A MASARAUTAR RIMI Tun Bayan bayyana nadin Magajin Garin Iyatawa, Wanda Masarautar Katsina da ta Rimi tayi ake sa toka sa katsi tsakanin...

GUDUN HIJIRA A BIRNIN KANO

GUDUN HIJIRA A BIRNIN KANO Daga Danjuma Katsina Tun bayan fitowar littafin OUT OF THE SHADOWS na kayode fayemi gwamnan Ekiti, wanda har sunayenmu suka fito...

GWAMNA YA AMINCE DA CANJIN DURBIN KATSINA?

GWAMNA YA AMINCE DA CANJIN DURBIN KATSINA? Daga taskar labarai Wani labari da Taskar labarai ta samu kuma ta bincika shi ne, maganar canjin sarautar Durbin...

WANENE MARIGAYI UMARU MUSA YAR’ADUA?

WANENE MARIGAYI UMARU MUSA YAR'ADUA? _Muhammad Bala Garba, Maiduguri._ An haifi Marigayi Umaru Musa Yar'adu (Matawallen Katsina) a ranar 16 ga watan Augustan 1951 a birnin...

KASHE NAIRA BILYAN UKU DON KAMA ASSANGE

KASHE NAIRA BILYAN UKU DON KAMA ASSANGE Daga Taskar labarai. An kama Julies Assange mutumin nan da yayi suna a duniya wajen sato bayanan asiran gwamnatocin...

Muhammad sa ad El bashi …Dan asalin Najeriya

Muhammad sa ad El bashi ...Dan asalin Najeriya . Bakar fata shine shugaban masu fille kan wadanda aka yanke ma hukuncin kisa a kasar...

AL’AJABI Ƙaramin yaro ya cire makuden kudade ba tare da katin Atm ba !

AL'AJABI Ƙaramin yaro ya cire makuden kudade ba tare da katin Atm ba ! ! ! ! Wani abin mamaki da ya faru a jiya Talata 9 ga watan...

KURFI DA DUTSIN-MA: DAN MAJALISAR TARAYYA MAI BARCI?

KURFI DA DUTSIN-MA: DAN MAJALISAR TARAYYA MAI BARCI? Daga Taskar labarai Daga cikin ayyukan da jaridar Taskar labarai tayi a ranar zabe, shi ne zuwa rumfunan...