BINCIKE NA MUSAMMAN

BIncike Na Musamman: don binciko abubuwa na musamman tare da bayyana muku su da dumi-duminsu.

Amfanin gemun masara(corn silk)

Amfanin gemun masara(corn silk) (1) ciwon suga(diabetes) (2)matsalar fitsari(urinary infection) (3)fitar da dutsen qoda(kidney stone) (4)ciwon hawan jini(hypertension) (5)ciwon sanyi mai riqe gabobi(arthritis) (1)yadda ake magance diabetes za'a sami gemun...

BIYAN TSAFFIN SHUGABANNIN KANANAN HUKUMOMIN KATSINA.

SABON RIKICI: BIYAN TSAFFIN SHUGABANNIN KANANAN HUKUMOMIN KATSINA. ~Mun fara biyan wasu...Masari ~Ba Wanda aka biya. ...Majigiri Sulaiman Umar @Jaridar Taskar Labarai A wata ganawa da gwamnan Katsina...

TAKAITACCEN TARIHIN MAKADA ALHAJI MUSA DANKWAIRO MURADUN (1902 – 1991).

TAKAITACCEN TARIHIN MAKADA ALHAJI MUSA DANKWAIRO MURADUN (1902 - 1991). An haifi Makada Alhaji Musa Dankwairo a Shekarar 1902 a Garin Dankadu ayankin Bakura ta...

TA YAYA ZAMU RAGE YAƊUWAR CUTAR SIKILA?

RANAR CUTAR SIKILA TA DUNIYA. TA YAYA ZAMU RAGE YAƊUWAR CUTAR SIKILA? An ware ranar 19 ga watan Yunin kowace shekara a matsayin ranar yaƙi da...

FARASHIN KAYAN AMFANIN GONA A KASUWAR BATSARI TA JIHAR KATSINA.

FARASHIN KAYAN AMFANIN GONA A KASUWAR BATSARI TA JIHAR KATSINA. Misbahu Ahmad batsari @ katsina city news Kasuwar Batsari ta jihar Katsina tana ci duk ranar alhamis,...

WA ZAI JE AIKIN HAJJIN BANA DAGA KATSINA?

WA ZAI JE AIKIN HAJJIN BANA DAGA KATSINA? Mu'azu Hassan @ Katsina City News Yau kwanaki 37 suka rage a yi hawan Arfa, amma har yanzu babu...

An tuɓe shugaban limamai da ladanai a Masallacin Annabi a Madina

An tuɓe shugaban limamai da ladanai a Masallacin Annabi a Madina sakamakon jinkirin tayar da Sallar Asuba kusan awa ɗaya https://bbc.in/3zeN0wl

ASALIN SARAUTAR SARKIN KUDIN SARKIN KATSINA.

ASALIN SARAUTAR SARKIN KUDIN SARKIN KATSINA. Daga Alhaji Musa gambo k/soro @ katsina city news Mutum na farko da aka fara nadawa Sarkin Kudi a gKatsina shi...

A RANA MAI KAMAR TA YAU

Allahu akbar; a Rana mai kamar ta yau ne 3/june/1989 Allah yayi ma imam Khomeini rasuwa.hoton sa milyoyin jama ar da suka halarci Jana...

TSADAR RUWA A ZAMFARA

TSADAR RUWA A ZAMFARA @ jaridar taskar labarai Gusau babban birnin jahar zamfara yana fama da wani irin masifar tsadar ruwan kura na sayarwa. An ruwaito cewa...