BINCIKE NA MUSAMMAN

BIncike Na Musamman: don binciko abubuwa na musamman tare da bayyana muku su da dumi-duminsu.

GWANI: ABUBUWA GOMA NA A A RANO PETROLEUM.

GWANI: ABUBUWA GOMA NA A A RANO PETROLEUM. Daga Buhari Abba Rano Alhaji Auwalu Abdullahi Rano, wanda aka fi sani da A.A Rano haifaffen garin...

KARIMCIN KUNGIYAR YANKASUWA GA ALH DAHIRU MANGAL (GOC NA ALHERI).

KARIMCIN KUNGIYAR YANKASUWA GA ALH DAHIRU MANGAL (GOC NA ALHERI). Kyautar karramawa da kungiyar 'Yankasuwa ta kasa tai wa fitaccen Dankasuwa kuma Babban Dansiyasa Dan...

AMFANIN LALLE DA IRIN MUHIMMANCINSA AWAJAN DAN ADAM

AMFANIN LALLE DA IRIN MUHIMMANCINSA AWAJAN DAN ADAM 1: Ana dafa ganyen lalle ko garinsa da ruwa mace tashiga Na mintuna 10/15 hatta karamar yarinya "Yar shekara...

Matashin Da Ya Fi Kudi A Najeriya

A Tsawon lokaci da wannan  mujalla ta dauka tana  bincike ta gano   Alhaji  Abdurahaman  Bashir  musa  shugaban kamfanin Rahamaniya shine Matashi  day a fi...

MAGANIN CIWON SUGA DA HAWAN JINI DA SAURANSU NA GARGAJIYA

MAGANIN CIWON SUGA DA HAWAN JINI DA SAURANSU NA GARGAJIYA Daga Balarabe Shehu Illelah, Kasar Sin (China) Ko ka san cewa masana ilimin kimiyyar magunguna na...

*TARIHIN SHEIKH ABUBAKAR AL-MISKIN* *NASABARSHI* Shi ne Abubakar bn Ahmad bn Maidugu Kyara wajhi bn Muhammad Maina(yanbu Muhammad) bn Mai Ali bn Mai Hajj bn Mai...

YADDA DAHIRU MANGAL YA KUSA HAUKATA MAI SHAYI

YADDA DAHIRU MANGAL YA KUSA HAUKATA MAI SHAYI Daga Taskar Labarai Akwai wani mai shayi wata rana yayi mani korafin jarinsa yayi kasa, na dau alwashi...

TANA SON MIJI DAIDAI DA HALIRTARTA

TANA SON MIJI DAIDAI DA HALIRTARTA Daga Fauziyya D Suleiman Kusan mako guda wata baiwar Allah tana rokona akan na samar mata mijin aure domin tana...

An Karrama Sheikh Bala Lau da digirin digir digir a kasar Togo

An Karrama Sheikh Bala Lau da digirin digir digir a kasar Togo   Daga Ibrahim Baba Suleiman   Wata jami'a mai suna "ISM Adonai University" a birnin Cotonou...

Sanata Yakubu Lado Danmarke: Tsakanin Gaskiya Da Karya (1)

Sanata Yakubu Lado Danmarke: Tsakanin Gaskiya Da Karya (1)   Daga Abdurrahman Aliyu   Sanata Yakubu Lado Danmarke shi ne wanda jam'iyyar PDP ta tsayar a matsayin wanda...