BINCIKE NA MUSAMMAN

BIncike Na Musamman: don binciko abubuwa na musamman tare da bayyana muku su da dumi-duminsu.

Hikumar Hisbah ta jihar Kano za ta hana yin ‘fati’ da daddare

Hikumar Hisbah ta jihar Kano za ta hana yin ‘fati’ da daddare Daga Ibrahim Hamisu, Kano Hukumar Hisba ta ce tana shirin hana yin bukukuwa da...

Ahmad Musa zai gina Makarantar Boko a mahaifarsa da ke Jos

Ahmad Musa zai gina Makarantar Boko a mahaifarsa da ke Jos Daga Ibrahim Hamisu, Kano Shahararren dan kwallon kafa Nigeriya kuma Kaftin na kungiyar kwallon kafa...

YADDA ALLAH YA TSARE NI DAGA SHARRI

YADDA ALLAH YA TSARE NI DAGA SHARRI Daga Danjuma​ Katsina. Alhamdulillahi khasiran na tsallake wannan makidar.shekaran jiya nayi wani rubutu Mai taken Bani nayi fassarar ba.kuma...

ZA A KAFA KANFUNNAN TAKI DA SHINKAFA A JIHAR KATSINA

ZA A KAFA KANFUNNAN TAKI DA SHINKAFA A JIHAR KATSINA Daga Jaridar Taskar Labarai Wasu matasa masu kishin jihar Katsina sun yunkuro dan kafa wani katafaren...

Ta Shayar Da Mahaifinta Ruwan Nononta Don Kar Ya Mutu

Daga Abdulrahman Aliyu "Da zaran ka kalli wannan hoton dake sama abubuwa da yawa ne zasu zo a zuciyarka, amma da zaran ka san hakikanin...

Sha’aban Sharada ya Kalubalanci Gwamnatin Kano akan sayar da Filaye

Sha'aban Sharada ya Kalubalanci Gwamnatin Kano akan sayar da Filaye Ɗan majalisar tarayya mai wakiltar ƙaramar hukumar Birnin Kano da Kewaye, Honarabul Sha’aban Ibrahim Sharaɗa,...

KA BIYA TA KUDIN DUKAN TA

DAGA DAJIN RUGU taken labari; KA BIYA TA KUDIN DUKAN TA.... yankuna da yawa a tsakanin batsari,jibiya,safana da dan Musa.yanzu yan bindiga ke iko.su ake kaima kara.su...

SU WA KE MULKIN JIHAR KATSINA?

SU WA KE MULKIN JIHAR KATSINA? Tare da Abdulrahman Aliyu A kakar zaben 2015 al'ummar jihar Katsina suka fito tari guda domin su nuna shaukinsu na...

GUDUN HIJIRA A BIRNIN KANO

GUDUN HIJIRA A BIRNIN KANO Daga Danjuma Katsina Tun bayan fitowar littafin OUT OF THE SHADOWS na kayode fayemi gwamnan Ekiti, wanda har sunayenmu suka fito...

KASO 70% NA KUƊAƊAN DA AKE TAFIYAR DA RESTORATION VANGARD SUNA TAFIYA NE ALJIHUN...

KASO 70% NA KUƊAƊAN DA AKE TAFIYAR DA RESTORATION VANGARD SUNA TAFIYA NE ALJIHUN MA'AIKATAN GWAMNATI. ~~~~ Inji mai ba Gwaman Shawara.. A jiya ne wajen...