Sanata Yakubu Lado Danmarke: Tsakanin Gaskiya Da Karya (1)

Sanata Yakubu Lado Danmarke: Tsakanin Gaskiya Da Karya (1)   Daga Abdurrahman Aliyu   Sanata Yakubu Lado Danmarke shi ne wanda jam'iyyar PDP ta tsayar a matsayin wanda...

Tarihin Marigayi Khalifa Isyaka Rabi’u

Tarihin Marigayi Khalifa Isyaka Rabi'u Bayanai sun nuna cewa an haifi marigayin ne a 1928 Ya yi karatun AlKur'ani da na addinin musulunci a...

SIYASAR MU A NAJERIYA

Daga Sulaiman Umar A zaben 2019 in Saraki bai tsaya takarar Shugabancin kasar nan ba zai fuskanci fushi daga Ruhi mai Tsarki - Inji wani...

An fitar da zakarun da za su Fafata a Gasar Labarai Ta Pleasant Library...

Daga Abdulrahman Aliyu A jiya ne Farfesa Ibrahim Malumfashi ya sanar da fitar da jaddawalin sunaye wadanda za su fafata a. Fitar da na daya...

Na Shiga Aikin Shari’a Ne Domin In Yi Adalcin: Justice Musa Danladi Abubakar

Daga Abdulrahman Aliyu A ranar Lahadi 1/04/2018 ne cibiyar Koyan Sana'o'i ta Marigayi MD Yusuf Karkashin Jagorancin fitaccen Danjarida Malam Danjuma Katsina tare da hadin...

Darussan Da Na Samu A Shugabanci A NUJ

  Daga Danjuma Katsina Nasara Da Kurakuran Da Na Aikata An rantsar da mu da qarfe biyar na marece.an zabe ni  cikin   murna  da  farin  ciki,na  dau...

Murtalan Jikin Naira 20: Cikar Shekaru 40 Da Rasuwarshi

Daga ISB Daurawa Murtala Muhammad ya na xaya daga cikin shugabannin Nijeriya da ba zai yiwu a manta da su ba. Matashin shugaba xan shekaru...