BINCIKE NA MUSAMMAN

BIncike Na Musamman: don binciko abubuwa na musamman tare da bayyana muku su da dumi-duminsu.

YADDA AKA KIFAR DA GWAMNATIN BUHARI A 1984

YADDA AKA KIFAR DA GWAMNATIN BUHARI A 1984 A jiya Asabar ne aka kaddamar da littafin tarihin Rayuwar sarkin gwandu... Muhammad Bashir..taron ya samu halartar...

MATSALAR BARA A KASAR HAUSA

MATSALAR BARA A KASAR HAUSA Daga Rabiu Muhammad Abu Hidaya MA'ANAR KALMAR BARA. Idan aka ce bara a kalmar hausa. To ana nufin wani mutum wanda bashi da karfi,...

SIYASAR MU A NAJERIYA

Daga Sulaiman Umar A zaben 2019 in Saraki bai tsaya takarar Shugabancin kasar nan ba zai fuskanci fushi daga Ruhi mai Tsarki - Inji wani...

An fitar da zakarun da za su Fafata a Gasar Labarai Ta Pleasant Library...

Daga Abdulrahman Aliyu A jiya ne Farfesa Ibrahim Malumfashi ya sanar da fitar da jaddawalin sunaye wadanda za su fafata a. Fitar da na daya...

Ina Kayan Mazabarmu?

Dawa kayi shawarar ayyukan da mazabar Dutsin-Ma/Kurfi Ke Bukata? Zuwa ga Hon. Danlami Kurfi. Kwanan nan nasamu wasu takardun daga hukumar BudgeIT na ayyukan da yanmajalissu...

Na Shiga Aikin Shari’a Ne Domin In Yi Adalcin: Justice Musa Danladi Abubakar

Daga Abdulrahman Aliyu A ranar Lahadi 1/04/2018 ne cibiyar Koyan Sana'o'i ta Marigayi MD Yusuf Karkashin Jagorancin fitaccen Danjarida Malam Danjuma Katsina tare da hadin...

Ta Shayar Da Mahaifinta Ruwan Nononta Don Kar Ya Mutu

Daga Abdulrahman Aliyu "Da zaran ka kalli wannan hoton dake sama abubuwa da yawa ne zasu zo a zuciyarka, amma da zaran ka san hakikanin...

Tarihin Rayuwar Sheikh Jafar Mahmud Adam Kano

Kafin rasuwarsa, Malam ya fara gagarumin aikin Rubuce tafsirinsa a harshen Hausa a karkashin wannan cibiya (Sheikh Ja'afar Islamic Documentation Centre). Marigayi Sheikh Ja'afar Mahmoud...

Kamfanin Layin MTN: Gawurtattun Barayin Zaune

Daga ISB Daurawa Wadanda su ka san wayar salulata, za su shaidi yadda lambar da ake latsawa a kira ko a kasha kira (green &...

Darussan Da Na Samu A Shugabanci A NUJ

  Daga Danjuma Katsina Nasara Da Kurakuran Da Na Aikata An rantsar da mu da qarfe biyar na marece.an zabe ni  cikin   murna  da  farin  ciki,na  dau...