BINCIKE NA MUSAMMAN

BIncike Na Musamman: don binciko abubuwa na musamman tare da bayyana muku su da dumi-duminsu.

๐˜ฟ๐™–๐™ข๐™›๐™–๐™ง๐™–๐™ง ๐™ˆ๐™ž๐™ก๐™ž๐™ฎ๐™–๐™ฃ 450: ๐™๐™จ๐™–๐™ ๐™–๐™ฃ๐™ž๐™ฃ๐™–, ๐™‡๐™ž๐™ก ๐™’๐™–๐™ฎ๐™ฃ๐™š ๐˜ฟ๐™– ๐™๐™ข๐™ข๐™ž ๐™•๐™š๐™š ๐™•๐™š๐™š!

๐˜ฟ๐™–๐™ข๐™›๐™–๐™ง๐™–๐™ง ๐™ˆ๐™ž๐™ก๐™ž๐™ฎ๐™–๐™ฃ 450: ๐™๐™จ๐™–๐™ ๐™–๐™ฃ๐™ž๐™ฃ๐™–, ๐™‡๐™ž๐™ก ๐™’๐™–๐™ฎ๐™ฃ๐™š ๐˜ฟ๐™– ๐™๐™ข๐™ข๐™ž ๐™•๐™š๐™š ๐™•๐™š๐™š! Daga Suleiman bala idris Wannan labarin da zaku karanta ya faru da gaske, ba tatsuniya ko...

Tarihin Alhaji Haruna Kundila 1832 – 1902

Tarihin Alhaji Haruna Kundila 1832 - 1902 Daga Fatuhu Mustapha Ina ganin kan masu karatu zai kulle in suka ji irin zurfin tunani da Allah ya...

An yiwa Mataimakin Gwamnan Kano Allurar Rigakafin Corona.

An yiwa Mataimakin Gwamnan Kano Allurar Rigakafin Corona. Daga Ibrahim Hamisu, Kano A yau Juma'a 26/3/2021 a yayin zaman Majalisar zartarwa ta Jihar Kano aka yiwa...

Yadda Farfesa Abdallah Uba Adamu ya samu sarautun Gargajiya a kudancin Kasar nan

Yadda Farfesa Abdallah Uba Adamu ya samu sarautun Gargajiya a kudancin Kasar nan Daga Ibrahim Hamisu, Kano A shekarun da ya shafe yana jan ragamar Jami'ar...

AN SALLAMI SHUGABAN NIMET DAGA AIKI.

AN SALLAMI SHUGABAN NIMET DAGA AIKI. ...........Bullar wasu bidiyo guda biyu ne sanadi? Muazu hassan @ jaridar taskar labarai Ministan sufuri da harkar jiragen sama Alhaji Hadi sirika...

WACCE KOTU ZA A KAI MAHADI SHEHU GOBE?

WACCE KOTU ZA A KAI MAHADI SHEHU GOBE? muazu hassan @ jaridar taskar labarai Gobe za a kai mahadi shehu Wanda yan sanda suka kawo daga Abuja...

SUNAYEN HAUSAWA DA MA’ANONINSU

MU SAN HAUSA SUNAYEN HAUSAWA DA MA'ANONINSU *TANKO*: Yaron da aka haifa bayan an haifi mata biyu ko fiye. *KANDE*: Yarinyar da aka haifa bayan an haifi...

TAKARDAR HUKUNCIN KOTU WANDA YA RUSA ZABEN DA AKAYI NA SHGABANCIN JAM IYYAR PDP.

TAKARDAR HUKUNCIN KOTU WANDA YA RUSA ZABEN DA AKAYI NA SHGABANCIN JAM IYYAR PDP. @ Katsina city news Kara ce wadda Abdul aziz lumi ya shigar...

Jamiyyar PDP ta bukaci โ€˜yan sanda su kama shugaban APC na jihar Kano

Jamโ€™iyyar PDP ta bukaci babban sifeton yan sanda na kasa Muhammad Adamu da kama tare da gurfanar da...

YAN SANDA SUN SAKE KAMA MAHADI SHEHU

muazu hassan@ jaridar taskar labaraiYan sanda sun sake kama mahadi shehu a tashar jirgin kasa ta kubwa dake Abuja.kamar yadda wata majiya...