DA DUMI-DUMIN SA: ‘Yan Ta’adda Sun Saki Fasinjoji Ukku Na Hanyar Jirgin Kasa Abuja...

'Yan Ta'adda Sun Saki Fasinjoji Ukku Na Hanyar Jirgin Kasa Abuja Zuwa Kaduna     Jirgin kasa mai zuwa Kaduna da aka kai wa hari a watan...

DA DUMI-DUMIN SA: Yan bindiga sun yi barazanar sace shugaban kasa Muhammad Buhari da...

Yan bindiga sun yi barazanar sace shugaban kasa Muhammad Buhari da kuma Gwamna Malam Nasiru El-Rufa'i tare da kashe su Kamar yadda Aminiya ta ruwaito...

Kamfanin MTN zai biya mawakin Najeriya N20m saboda amfani da wakarsa a matsayin kiran...

Kamfanin MTN zai biya mawakin Najeriya N20m saboda amfani da wakarsa a matsayin kiran waya (Caller Tone) ba tare da izini ba. Wata babbar kotu...

‘Yan Ta’adda Sun Sako Fasinjojin Jirgin Kasa Daga Abuja Zuwa Kaduna Da Aka Sace

leadership ta Ruwaito ‘yan ta’addan da suka kai hari kan jirgin kasa daga Abuja zuwa Kaduna a ranar 28 ga watan Maris, sun sako...
Atiku Yana Wata Muhimmiyar Ganawa Da Gwamnonin PDP Akan Fitar Da VPl.

Atiku Yana Wata Muhimmiyar Ganawa Da Gwamnonin PDP Akan Fitar Da Gurbin Mataimaki

Jaridar Leadership Ta Ruwaito Cewa Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, kuma tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar, yanzu haka yana ganawar sirri...

Asiwaju Bola Ahmed Tinubu Ya Lashe Zaben Fitarda Gwani APC

Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya lashe Zaben fitarda gwani na Neman Takarar kujerar Shugaban Kasa a Jam'iyyar APC da kuri'u 1271. Amechi yazo na 2...
Mahaifiyar AA Zaura Ta Shaƙi iskar ‘Yanci A Hannun Masu Garkuwa Da Mutane

Mahaifiyar AA Zaura Ta Shaƙi iskar ‘Yanci A Hannun Masu Garkuwa Da Mutane

Hukumar DSS ta kwato mahaifiyar dan takarar jam’iyyar APC a Kano ta tsakiya, sa’o’i 24 bayan an sace ta a wani yanki mai nisa...

Olaniyan, mataimakin gwamnan Oyo, ya fice daga jam’iyyar People’s Democratic Party (PDP).

Injiniya Rauf Olaniyan, mataimakin gwamnan jihar Oyo, ya sauya sheka daga jam’iyyar PDP zuwa jam’iyyar APC, shekaru uku da kwanaki bakwai bayan da aka...
APC Ta Cire Mutun 10 Dake Neman Takarar Shugabancin Ƙasa

APC Ta Cire Mutun 10 Dake Neman Takarar Shugabancin Ƙasa

Gabanin zaben fidda gwani na shugaban kasa na jam’iyyar APC da aka shirya gudanarwa tsakanin ranakun 6 zuwa 8 ga watan Yuni, jam’iyya mai...

SABON SARKIN ZAZZAU A GIDAN SARAUTAN ZAZZAU YANZU HAKA.

SABON SARKIN ZAZZAU A GIDAN SARAUTAN ZAZZAU YANZU HAKA. Mai Martaba Sarkin Zazzau Alh Ahmad Nuhu Bamalli. Dan Magajin Gari Nuhu Bamalli Dan...