Sama da yan gudun hijira 345 suka samu mafaka a karamar hukumar kankara dake...

Sama da yan gudun hijira 345 suka samu mafaka a karamar hukumar kankara dake jihar Katsina. Inda jamian hukumar bayarda agajin gaggawa na jiha...

An Karrama Matasannan da suka kirga Buhun GERO kaf,

A JIHAR KEBBI. Labari da dumin sa Daga Fadar Mai Martaba sarkin Yauri. Inda aka Karrama Matasannan da suka kirga Buhun GERO kaf, bayan wata gardama da...

Hukumar wAEC ta baiwa shugaban kasa Buhari sabon certificate yau

Hukumar wAEC ta baiwa shugaban kasa Buhari sabon certificate yau🖕🏽🖕🏽☝ Sauran ministoci na yiwa shugaban murna ..ya samu takardar shaidar Gama sakandare☝☝  

MASARAUTAR KATSINA

Kofofin Masarautar Katsina   Babbar kofa Kofar soro  Dakin Kof Sabuwar Majalissa

Sama da mutum 15 ne gubarar Iskar gas ta hallaka

Sama da mutum 15 ne gubarar Iskar gas ta hallaka yayin da kusan 50 suna Asibiti suna kwance Rai kwaikwai mutu kwaikwai Bukola Saraki ya...

JAM’IYYAR APC TA FITAR DA RANAKUN FITAR DA YAN TAKARA

JAM'IYYAR APC TA FITAR DA RANAKUN FITAR DA YAN TAKARA

Mummunar gobara a kasuwar Yan gwanjo

Mummunar gobara a kasuwar Yan gwanjo Jos jahar filato a yau safiyar Asabar