Allah yayi ma Alh. Ummaru dan duna Nagwandu rasuwa

Allah yayi ma Alh. Ummaru dan duna Nagwandu rasuwa daya daga cikin wanda shata yaima waka

Jirgin kasan Kaduna zuwa Abuja ‘ya taka nakiya an kuma buɗe masa wuta’

Jirgin kasan Kaduna zuwa Abuja 'ya taka nakiya an kuma buɗe masa wuta' An kai wa wani jirgin ƙasa da ya tashi daga Kaduna zuwa...

Kotu ta dakatar da sabon Sarkin Kontagora a jihar Neja Muhammadu Barau na Bakwai.

Yanzu-Yanzu Kotu ta dakatar da sabon Sarkin Kontagora a jihar Neja Muhammadu Barau na Bakwai. Daga: Comrade Musa Garba Augie.

Akwai yiwuwar gwamnatin shugaba buhari ta sake korarar wasu ministoci

Rahotanni sun tabbatar da cewa akwai yiwuwar gwamnatin shugaba buhari ta sake korarar wasu ministoci bayan kammala taro dasu. Wanne fata zakuyi wa Ministan da...

Bani Da Gurin Da Ya Wuce Taimakawa Matasa –Hon. Danlami Kurfi

Ruwan Offer: Bani Da Gurin Da Ya Wuce Taimakawa Matasa –Hon. Danlami Kurfi Daga El-Zaharadeen Umar, Katsina Tsohon dan majalisar tarayya wanda ya wakilci kananan hukumomi...

BARAYI SUN KEWAYE GARWA

BARAYI SUN KEWAYE GARWA @ Jaridar taskar labarai Yanzu muke samun labarin barayi dauke da makamai sun kewaye garin garin garwa dake karamar hukumar batsari. Kuma ana...

GGwamnan katsina ya nada Alhaji Bature Umar Masari PPS na gidan Gwamnatin Katsina.

Gwamnan katsina ya nada Alhaji Bature Umar masari PPS na gidan gwamnatin katsina. Bature Wanda yake tsohon dan jarida ne da yayi aiki da jaridun...

Sallar Asham a kasa mai tsarki.Makkatul mukaramma a jiya

Sallar Asham a kasa mai tsarki.Makkatul mukaramma a jiya Asabar 5/Ramadan

Gwabna zulum ya ragewa wasu mata hanya lokacin da sukayo icce

HOTUNA;Gwabnan jahar barno babagana umar zulum ya ragewa wasu mata 12 hanya lokacin da sukayo icce a daji domin tausaya a garesu. ...

AN SAKE GABBATAR DA MAHADI SHEHU A KOTU

AN SAKE GABBATAR DA MAHADI SHEHU A KOTU muazu hassan @ jaridar taskar labarai A yau Talata 16/3/2021 hukumar yan sanda ta jahar katsina ta sake gabatar...