YAN BINDIGA SUN KAI HARI TUMBURKAI A DANDUME

YAN BINDIGA SUN KAI HARI TUMBURKAI A DANDUME @ Katsina city news A daren jiya da misalin karfe sha biyu saura kwata yan bindiga dauke da...

SHANU 700 ZA A YANKA A BA MABUKATA 4900 A KATSINA

LAYYA: SHANU 700 ZA A YANKA A BA MABUKATA 4900 A KATSINA @Muazu hassan Wata Gidauniya wadda ke karkashin Da ga shiek Ibrahim inyas zata yanka shanu...

MANSUR ALI MASHI YA KAFA KAMFANIN TAKI A MASHI

MANSUR ALI MASHI YA KAFA KAMFANIN TAKI A MASHI @ Katsina City News Dan Majalisar Tarayya mai wakiltar Mashi da Dutsi a Jihar Katsina, Alhaji Mansur...

YAN BINDIGA SUN SAKO ALKALI HUSAINI ISMAIL

YAN BINDIGA SUN SAKO ALKALI HUSAINI ISMAIL @ katsina city news Jiya jumma a 10/7/2021 yan bindiga suka sako Alkali husaini Ismail wanda suka dauke a...

Yadda aka Kona garin tsauwa a daren

LABARI A HOTO; Yadda aka Kona garin tsauwa a daren litinin 5/7/2021  

LABARI DA DUMI-DUMIN SA !

LABARI DA DUMI-DUMIN SA ! "Yanzu-Yanzu Shugaban Jam'iyyar APC Na Karamar Hukumar Tangaza a Jahar Sokoto Ya Rasu" Yanzun nan da tsakar ranar yau litinin Allah...

KUNGIYA A BATSARI; TA KARRAMA JAGORORIN TSARO.

KUNGIYA A BATSARI; TA KARRAMA JAGORORIN TSARO. @ misbahu Ahmad A ranar lahadi 04-07-2021 wata kungiya mai fafatukar kawo cigaba a karamar hukumar Batsari mai suna Attau...

AN KAI HARI GA MA AIKATAN KIDAYA A BATSARI JAHAR KATSINA

AN KAI HARI GA MA AIKATAN KIDAYA A BATSARI JAHAR KATSINA Misbahu Ahmad batsari @ jaridar taskar labarai Da yammacin ranar jumaa 02-07-2021 wasu mahara dauke da...

DAN MARNA YA BUDE DEPOT A WARRI

DAN MARNA YA BUDE DEPOT A WARRI Umar Abubakar @ katsina city news Kamfanin Dan marna mai gidajen mai sama da Saba in a kasar nan ya...

RAHOTON TSARO

A daren jiya miyagu masu dauke da makamai suka tare motar gwamnan Kano a hanyar katsina zuwa Gusau...gwamnan yana kan hanyar sa ta dawowa...