DA DUMI-DUMI: INEC ta bayyana sabon hukuncin tattara sakamakon zaben gwamnonin jihar Abia da...

Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa, INEC, ta sanar da dawo da tattara sakamakon zaben gwamna a jihohin Abia da Enugu.   Hakan na kunshe...

Dan Haya Ya Maka Mai Gida A Kotu Kan Kin Sayar Masa Da Gidan...

Wata babbar kotu a Jihar Legas ta yi watsi da karar da wani dan haya mai suna Ademola Onitiju, ya shigar a kan mai...

Sauya Fasalin Naira: Gwamnan CBN Ya Baiwa Yan Najeriya Hakuri 

Gwamnan babban bankin Najeriya (CBN), Godwin Emefiele, ya baiwa 'yan Najeriya hakuri kan matsalolin da suka fuskanta yayin tura kuɗi ta asusun banki da...

Jerin jihohin da INEC ta ayyana zabe da ‘Inconclusive’ watau bai kammalu ba

Zaben ya zo da abubuwan ban mamaki da ba'a yi tsammani ba. A jihar Kano, ɗan takarar gwamna karkashi inuwar NNPP mai kayan marmari...

Ana ƙoƙarin maida zaɓen gwamna ‘inconclusive’ a Kano, Kwankwaso ya yi zargi

Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP), Rabi'u Kwankwaso, ya bayyana rashin amincewar sa da yunkurin da ake yi na...

‘Yan sanda sun yi dirar mikiya kan dan majalisar dokokin Kano wanda ake zargin...

Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta kama wani dan majalisar dokokin jihar Kano Isiyaku Ali Danja Gezawa da wasu mutane 164 bisa zargin kokarin...

An sayi ƙuri’u da barasa a zaɓen gwamna a Benue, in ji YIAGA

Ƙungiyar rajin kawo ci gaba ta YIAGA, ta ce bayanan da ta tattara sun nuna yadda ƴan siyasa suka rinƙa amfani da abubuwa daban-daban...

Wata gobarar ta kone shaguna a kasuwar Gamboru a Borno

An sake samun hadarin tashin gobara a kasuwar Gamboru da ke Jihar Borno. Gobarar da ta tashi a jiya Asabar da karfe biyu na rana,...

130-UNITS ESTATE FOR STAFF OF FEDERAL MORTGAGE BANK IN ABUJA!

#PositiveFactsNG To solve their own accommodation needs while serving the residential needs of the country, do you know that the Buhari administration is now building...

Shugaban majalisar dokoki ta Legas ya lashe zabe karo na 6

An zabi shugaban majalisar dokokin jihar Legas, Mudashiru Obasa a karo na shida domin wakiltar mazabar Agege 1 a majalisar dokokin jihar.   Lukman Adeniji, jami’in...