KWAMANDOJIN DAJI DA MASARI ZAI HADU DASU A BATSARI DA JIBIA
KWAMANDOJIN DAJI DA MASARI ZAI HADU DASU A BATSARI DA JIBIA
Daga Taskar Labarai
Ranar litinin 9/9/ 2019 gwamnan Katsina zai je yankin Batsari da Jibiya...
SAKATAREN GWAMNATIN KATSINA ZAI KOMA MAKARANTA
SAKATAREN GWAMNATIN KATSINA ZAI KOMA MAKARANTA
Daga Taskar labarai
Alhaji Mustafa Muhammad Inuwa
sakataren gwamnatin jihar Katsina zai koma makaranta don karatun digrinsa na uku (Phd) wanda...
HUKUMAR KWASTOM SUN TSARE ALHAJI AMINU BUSH
ALHAJI AMINU BUSH...NA TSARE A HANNUN KWASTAM
Daga Muazu Hassan
Matashin nan dake tashe wajen fiton Kaya..daga kasar Nijar zuwa Nijeriya.. Alhaji Aminu bush.....yanzu Haka Yana...
Katsina tayi sabon Danmaje
Katsina tayi sabon Danmaje
Maimartaba Sarkin Katsina ya tabbatar da nadin Alhaji Ahmad Abdulmuminu Kabir Usman a matsayin sabon Danmajen Katsina. Wannan ya biyo...
ME YA HANA MAGAJIN GARIN DAURA GODE MA SARKIN DAURA. ?
ME YA HANA MAGAJIN GARIN DAURA GODE MA SARKIN DAURA. ?
Daga Taskar labarai
Magajin garin Daura, Wanda aka sace ya kwashe kwanaki wajen miyagun da...
AN KARA SACE WASU MUTANEN A BATSARI
AN KARA SACE WASU MUTANEN A BATSARI
Daga Taskar labarai
Wakilan Taskar labarai na musamman da zasu rika kawo mana abin da ke faruwa akan tsaro...
FADAR SARKIN KANO GA HAKIMAN KANO
FADAR SARKIN KANO GA HAKIMAN KANO
Daga taskar labarai
Masarautar sarkin Kano ta aika wata wasika ga dukkanin hakiman jihar baki dayansu. A wasikar suna shaida...
ZIYARAR MU GARIN DAN MARKE A JAHAR KATSINA.
ZIYARAR MU GARIN DAN MARKE A JAHAR KATSINA.
Daga Taskar labarai
Tawagar Taskar labarai ta Kai ziyara a Garin dan.marke a karamar hukumar kankara.garin da aka...
Tarihin Marigayi Khalifa Isyaka Rabi’u
Tarihin Marigayi Khalifa Isyaka Rabi'u
Bayanai sun nuna cewa an haifi marigayin ne a 1928
Ya yi karatun AlKur'ani da na addinin musulunci a...
DELIGET SUNYI MA SHUGABANNIN JAM IYA TAWAYE
fitar da sanata na PDP a shiyyar Daura
DELIGET SUNYI MA SHUGABANNIN JAM IYA TAWAYE
Jiya aka fitar da Dan takarar Sanata na PDP a shiyyar...