AN FAFATA DA BARAYIN DAJI, AN KAMA MUTUM BIYU.

Misbahu Ahmad Batsari @ Katsina Times Mutane a ƙauyen Watangaɗiya dake karamar hukumar Batsari, sunyi artabu da ɓarayin daji har sun kama biyu a cikinsu. Da safiyar...

Kungiyoyin Kwadago A Najeriya Na Sake Sabon Shirin Tafiya Yajin Aiki

Kungiyar kwadago ta bayyana rashin gamsuwarta da tafiyar hawainiya wajen aiwatar da yarjejeniyar fahimtar juna da ta rattaba hannu da  gwamnatin tarayya don dakile...

PANTAMI EXCITED WITH THE UNPRECEDENTED 18.44% HIGHEST EVER ICT CONTRIBUTION TO NIGERIA’S GDP

The Honourable Minister of Communications and Digital Economy, Professor Isa Ali Ibrahim (Pantami), is very excited to hear of the remarkable contribution of the...

Kungiyar Kwadago Ta Kaurace Wa Taron Da Gwamnatin Tinubu Ta Shirya

Kungiyar Kwadago ta yi watsi da taron da gwamnatin tarayya ta shirya a wani bangare na kokarin dakile yajin aikin da ma’aikata ke shirin...

DA DUMI-DUMIN SA: Sarkin Dutse Nuhu Sanusi ya rasu

Mai martaba Sarkin Dutse a jihar Jigawa, Dr Nuhu Muhammad Sanusi ya rasu ranar Talata yana da shekaru 78 a duniya. An tabbatar da hakan...

Gamayyar Kungiyoyi A Katsina Masu Suna (Coalition Of Katsina Group For National Unity &...

Daga Muhammad Kabir An Kalubalanci Ɗan Takarar shugabancin ƙasa Alhaji Atiku Abubakar akan Wasu maganganu nasa da yayi. Hakan dai na kunshe ne a yayin ganawa...

Gwamnan Katsina ya ba da umarnin tantance ma’aikatan Kananan Hukumomi

Gwamna Dikko Radda na jihar Katsina ya ce gwamnati za ta binciki dukkan ma’aikatan kananan hukumomi a wani bangare na matakan tabbatar da inganci...

WANE SARKI NE BAI SHIGA SIYASA?

WANE SARKI NE BAI SHIGA SIYASA? Sharhin Taskar labarai Ana ta rubutu da magana cewa wai sarkin Kano Sanusi ya shiga maganar siyasa? Tambaya wane sarki...

BEAUTIFUL SET OF NEW FEDERAL HOUSING UNITS AT GUZAPE, ABUJA!

#PositiveFactsNG With the determination to fulfil its promise of providing quality houses to Nigerians at affordable costs, do you know that the Buhari administration has...

Dr Usman Bugaje 2023: Jam’iyyar PRP Ce Mafita A Kasar nan

Dr Usman Bugaje 2023: Jam'iyyar PRP Ce Mafita A Kasar nan. Bashir Suleman @ katsina city news Dantakar shugabancin kasar nan da ya fito daga jihar Katsina,...