FG Inaugurates 25 Housing Units, Performs Groundbreaking For Additional 130

The Federal Government has inaugurated 25 housing units in Kuje and performed groundbreaking for developing an additional 130 units at the Aviation Village both...

NAHCON Ta Aike Da Tawaga Kasar Saudiyya Domin Dakile Karin Kudin Kujerar Hajji 2023

Akwai fargabar cewa ana iya samun karin kudin aikin Hajjin bana fiye da yadda aka saba, biyo bayan karin farashin masaukai a birnin Makkah...

Kanfanin KEDCO Ya Nemi Afuwar Abokan Huldarsa Kan Karancin Wutar Lantarki

Kanfanin rarraba hasken wutar lantarki na KEDCO Ya bukaci abokan huldarsa dake jihohin Kano da Katsina da Kuma Jigawa dasu kara yin hakuri, a...

Gwamnatin Taraiyya Zata Kashe Naira Bilyan 24 Wajen Samar Da Hanyoyin Sadarwa A Filayen...

Taron Majalisar zartaswa na kasa ya amince da bayar da wasu kwangiloli guda biyu akan kudi naira milyan dubu 24,wanda ya hada da samar...

INEC Ta Mika Shaidar Nasarar Zaben Gwamna Dana Yan majalissun Jahar Katsina.

Daga Muhammad Kabir Hukumar zabe mai zaman kanta a Najeriya INEC ta bayar da shaidar nasarar zabe ga zababben gwamnan jihar Katsina da na yan...

“Bazamu bada mukamai ba ga yan alfarma, zamu badasu ne ga waɗanda suka can-canta...

Daga Muhammad Kabir Jaridar Taskar Labarai Zaɓaɓɓen Gwamnan ya faɗi hakan ne a lokacin da yake kaddamar da wani kwamitin kwararru wanda zai yi bitar daftarin...

INEC Ta Mika Shaidar Nasarar Zaben Gwamnan Kano Na 2023 Ga Abba Kabir

Hukumar zabe mai zaman kanta a Najeriya INEC ta gabatar da shaidar Nasarar zaben 2023 ga zababben gwamnan jihar Kano karkashin jam’iyyar NNPP Injiniya...

Da Dumi-Dumin Sa: Gawuna ya taya Abba Kabir Yusuf Murnar Lashe Zaɓe

Ɗan takarar jam’iyyar APC a zaɓen gwamna a jihar Kano, Dakta Nasiru Yusuf Gawuna, ya taya Abba Kabir Yusuf na jam’iyyar NNPP, wanda ya...

FG Makes N10tn VAT Under Buhari

The Federal Government has raked in N10.1tn from the collection of Value Added Tax under the regime of the President Muhammadu Buhari. Consequently, the Minister...

Kungiyar Kwadago Reshen jihar Katsina ta taya Dikko Radda Murnar Lashe Zaɓe

Kungiyar Kwadago ta Najeriya NLC, reshen jihar Katsina, ta jinjina wa zababben gwamnan jihar, Dakta Dikko Umar Radda, kan nasarar da ya samu a...