Yau Shekara 25 Kenan Da Rasuwar Janaral Abacha

A rana irin ta yau 8 ga watan Yunin 1998, Allah ya karbi ran, Shugaban mulkin sojan Najeriya Janar Sani Abacha sakamakon bugun zuciya,...

Sabuwar Gwamnatin NNPP A Kano Na Gurgunta Harkokin Kasuwanci – APC

Jam’iyyar APC reshen jihar Kano ta yi Allah wadai da aikin rusau da gwamnatin jam’iyyar NNPP ke gudanarwa a jihar Kano, wanda ta baiyana...

Haya Aka Dauko Jirgin Habasha Domin Kaddamar Da Jirgin Najeriya – Kaftin Dapo Olumide

Mukaddashin Manajan Darakta na sabon Kamfanin Jiragen sama na Najeriya, Kaftin Dapo Olumide, yace jirgin da ya yi batan dabo dauke da tambarin jirgin...

INEC Ta Amince Da Sunayen ‘Yan Takarar Gwamna A Jahohin Kogi, Bayelsa Da Imo.

Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa INEC ta amince da jerin sunayen ‘yan takara na karshe na zaben gwamna da za’a gudanar a...

Majalissar Wakilai Ta Ayyana Sabon Jirgin Najeriya Amtsayin Damfara

Majalisar Wakilai ta ayyana kaddamar da kamfanin na Nigeria Air amatsayin yaudara bayan da manyan masu ruwa da tsaki a cikin yarjejeniyar suka musanta...

Rikicin Shugabanci Ya Kunno Kai A Majalissar Dokokin Jihar Nasarawa

An samu bayyanar wakilai biyu dake ikirarin samun kujerar jagorantar majalisar dokoki ta 7 a jihar Nasarawa. Ibrahim Balarabe da Daniel Ogazi dukkansu daga shiyyar...

Farashin Man Jiragen Sama Da Iskar Gas Sun Karye A Najeriya

Farashin man jiragen sama da aka fi sani da Jet A1 ya sauka jim kadan bayan an cire tallafin mai wanda ya yi tashin...

Gambari Ya Mika Ragamar Aiki Ga Gbajabiamila Amatsayin Shugaban Ma’aikatan Fadar Shugaban Najeriya

Shugaban ma’aikatan tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, Ibrahim Gambari, ya mikawa kakakin majalisar wakilai mai barin gado, Femi Gbajabiamila, ragamar aiki. Gambari ya rike mukamin...

Yan Kwadago A Najeriya Na Neman Naira Dubu Dari Biyu Amatsayin Mafi Karancin Albashin...

Kungiyar kwadago ta TUC tayi kira ga shugaban kasa Bola Tinubu da ya kara mafi karancin albashin ma’aikata a kasarnan zuwa Naira dubu 200...

Ana Neman Hanyoyin Samarwa ‘Yan Najeriya Sauki Daga Janye Tallafin Man Fetur

Kungiyar kwadago ta kasa NLC ta dakatar da shirin tafiya yajin aikin da ta tsara farawa daga gobe Laraba kan karin farashin man fetur...