Kotu ta amince DSS su ci gaba da tsare Habu Tabule da Sheikh Isma’il...

Kotu ta amince DSS su ci gaba da tsare Habu Tabule da Sheikh Isma'il Mangu har zuwa nan da kwana 7   Kotun Majistiri da ke...

APC NA IYA CIN ZABEN JIHAR KATSINA, AMMA DA KYAR…

Fassarar rahoton fact checks and statistics (FC&S) @Katsina City News Wata Cibiya da ake kira Fact Checks And Statistics da Turanci, wadda ta kware wajen fitar...

ZAZZABIN LASSA: Mutum 40 sun kamu, 5 sun mutu cikin kwanaki 7 a Najeriya

Hukumar dakile yaduwar cututtuka ta kasa NCDC ta bayyana cewa a cikin mako daya daga ranar 27 ga Fabrairu zuwa biyar ga Maris mutum...

Kada ku maida zaɓen ranar Asabar ko-a-ci-ko-a-mutu — INEC

Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC) ta sake yin kira ga jam’iyyun siyasa da ‘yan takara cewa su ɗauki zaɓen ranar Asabar a matsayin gasa...

Kaduna: Wasu da ake zargin Fulani ne sun kashe mutane 10 tare da raunata...

Wani sabon hari da wasu ‘yan bindiga da ake kyautata zaton Fulani ne suka kai a kauyen Atyap da ke karamar hukumar Zangon Kataf...

Zaɓen gwamna: An tura ƴansanda dubu 18,748 zuwa Kano

Rundunar ƴansanda a jihar Kano ta ce kimanin jami’an tsaro dubu 18,748 ne aka baza a fadin jihar domin gudanar da zabukan gwamnoni da...

Ƴan Sanda Sun Kama Gawurtaccen Ɗan Bindiga A Katsina

Daga Muhammad Kabir Rundunar yan sanda a jahar katsina sunyi nasarar kama wani dan ta'adda mai suna Sulaiman Iliyasu, wanda ake ma lakabi da 'Yar...

Sifeto-Janar ya soke kawo CP Olaleye, ya aiko Kontagora a matsayin sabon Kwamishinan Ƴansanda...

Sufeto Janar, IGP Alkali Baba ya soke turo da Feleye Olaleye a matsayin sabon kwamishinan ‘yan sanda a Kano.   A don haka, IGP din ya...

NLC Ta Yi Barazanar Shiga Yajin Aiki Kan Karancin Naira da Fetur

Ƙungiyar kwadugo ta ƙasa (NLC) ranar Litinin ta baiwa gwamnatin tarayya wa'adin kwanaki 7 ta magance matsalar karancin Man Fetur da karancin naira. Daily Trust...

Zugar Ƴan ta’adda sun kashe mutum 22 don taya abokin su ‘Maikatifar Mutuwa’ murnar...

Aƙalla dai an tabbatar da kisan mutum 22 tare da jikkata wasu da dama, a mummunan harin da zugar ‘yan bindiga su ka kai...