Harin Mubi: An Kashe Mutum 27 A Masallaci Da Kasuwa
Gwamnatin Najeriya ta umurci jami'an tsaron kasar da su tsaurara matakan tsaro a kasuwanni da sauran wuraren ibada a garin Mubi da ke jihar...
YADDA AKA KIFAR DA GWAMNATIN BUHARI A 1985
YADDA AKA KIFAR DA GWAMNATIN BUHARI A 1985
Fitowa ta Biyu
Littafin ya rawaito cewa, jita-jitar gudanar da wannan juyin mulki, ta karede kasa. Wannan jita-jita...
Shugaba Buhari Ya Gana Da Donald Trump
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya gana da takwaransa na Amurka Donald Trump a fadar White House da ke Washington a yau Litinin.
Shugabbannin sun tattaunawa...
YADDA AKA KIFAR DA GWAMNATIN BUHARI A 1984
YADDA AKA KIFAR DA GWAMNATIN BUHARI A 1984
A jiya Asabar ne aka kaddamar da littafin tarihin Rayuwar sarkin gwandu… Muhammad Bashir..taron ya samu halartar...
KOTU TA BADA BELIN GWAMNA SHEMA
Kotun da ke sauraren karate da EFCC ta shigarda tsohon Gwamnan Katsina Barista Ibrahim Shehu Shema ta dage zamanta zuwa 12/13 ga Watan Yuni...
An Sake Kashe Sama Da Mutum 25 Da Kona Masallatai A Benue
Rahotanni sun ce akalla sama da mutum 25 ne aka kashe, yayin da wasu da dama suka jikkata a rikici na baya-bayan nan a...
Dalilan Mu Da Suka Gayyatar Buhari Majalisa – Yakubu Dogara
Kakakin Majalisar Wakilan Najeriya ya yi karin haske kan dalilan da suka sa majalisar ta bukaci Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana a gabanta domin...
WANE LAIFI DASUKI YAYI WA BUHARI?
WANE LAIFI DASUKI YAYI WA BUHARI?
Daga Muazu Hassan
Wani littafi..da Yushau A shuaib ya rubuta da turanci Mai suna An encounter with the spymaster...ya. Karya...
An Kashe Limaman Coci 2 Tare Da Wasu Mutane 17 A Cocin Benue
A yau talata akalla mutum 17 ne suka rasa rayukansu, tare da wasu limaman coci biyu, bayan wani hari da aka kai wata cocin...
Yadda Dan Majalisa Ya Rasa Iyalansa 10 A Rana Daya
Dan majalisar dokokin jihar Zamfara Honarabul Dan Bala Yarkufoji ya rasa iyalanshi su goma sakamakon hadarin mota daga Gusau zuwa Bakura.
An dai yi jana'izar...