Yadda Dan Majalisa Ya Rasa Iyalansa 10 A Rana Daya

Dan majalisar dokokin jihar Zamfara Honarabul Dan Bala Yarkufoji ya rasa iyalanshi su goma sakamakon hadarin mota daga Gusau zuwa Bakura. An dai yi jana'izar...

An Kama Sanata Dino Melaye

A karshe dai yau Litinin, rundunar 'yan sanda ta samu nasarar cafke dan majalisar Dattawan nan mai wakiltar Jihar Kogi ta Yamma, Sanata Dino...

Yadda Aka Yi Wa Kalaman Shugaba Buhari Mummunar Fahimta Kan Matasa

Wasu ‘yan Nanjeriya na cigaba da fassara kalaman Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ta hanyoyi daban-daban, yayin da wasu mukarraban shugaban kasar suka ce an...

An Tsinci Gawar ‘Yar Shekara Uku Da Aka Yi Wa Fyade A Kano

Hukumar 'Yan sanda a jihar Kano, kamar yadda kakakin 'yan sandan jihar SP Magaji Musa Majiya ya bayyana wa manema labarai  cewa, sun kama...

An Gano Sandar Majalisa Dattawa Da Aka Sace

Rundunar 'yan sandan Najeriya ta ce ta gano sandar girmar Majalisar da wasu 'yan daba suka sace a jiya Laraba. Haka kuma rundunar ta ce...

Sace Sandar Majalisa: An Kama Sanatan Da Ake Zargi

Rundunar 'yan sandan Najeiya ta kama Sanata Ovie Omo-Agege, a harabar majalisar dokokin kasar, wanda take zarginsa da tura 'yan daba don sace sandar...

An Sace Sandar Majalisar Dokokin Najeriya

A yau Larabe ne Majalisar dattawan Najeriya ta ce wasu 'yan daba sun shiga zauren majalisar inda suka sace sandar majalisar. Wata sanarwa da mai...

Za Mu Mikawa Gwamnati Motoci 48 Da Muka Bankado A Sokoto- Kwastam

Hukumar hana fasa-kwauri ta Najeriya Kwastam shiyyar jihar Sokoto ta ce ta kama manyan motocin alfarma har guda 48, inda ta ayyana cewa, idan...

Zaben 2019: Shugaba Buhari Ya Nada Mai Magana Da Yawun Kungiyar Yakin Neman Zabensa

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya zabi mai magana da yawun kungiyar yakin neman zabensa a karo na biyu. Shugaba Buhari ya zabi lauya Festus Keyamo...

ME YA KAI DAMO DA KARE GIDAN GWAMNATIN KATSINA?

Daga Wakilin Taskar Labarai A Kwanakin baya aka fara ganin  sabon tsari na binciken ababen hawa idan sun zo Shiga ko fita daga gidan gwamnatin...