KUNGIYA A BATSARI; TA KARRAMA JAGORORIN TSARO.

KUNGIYA A BATSARI; TA KARRAMA JAGORORIN TSARO. @ misbahu Ahmad A ranar lahadi 04-07-2021 wata kungiya mai fafatukar kawo cigaba a karamar hukumar Batsari mai suna Attau...

AN KAI HARI GA MA AIKATAN KIDAYA A BATSARI JAHAR KATSINA

AN KAI HARI GA MA AIKATAN KIDAYA A BATSARI JAHAR KATSINA Misbahu Ahmad batsari @ jaridar taskar labarai Da yammacin ranar jumaa 02-07-2021 wasu mahara dauke da...

RAHOTON TSARO

A daren jiya miyagu masu dauke da makamai suka tare motar gwamnan Kano a hanyar katsina zuwa Gusau...gwamnan yana kan hanyar sa ta dawowa...

AN SACE MUTANEN SOKOTO

AN SACE MUTANEN SOKOTO daga jaridar sokoto Daga Hanyar Gombe Zuwa Sokoto: An Dauke Fasinjoji Har Direban Mota Su 13 'Yan Asulin Jahar Sokoto. Rahotanni sun tabbatar...

KOWA YA KARE KANSHI DAGA HARIN YAN BINDIGA

KOWA YA KARE KANSHI DAGA HARIN YAN BINDIGA....inji gwamnan zamfara Daga Hussaini Ibrahim, Gusau @ katsina city news A cigaban da bukikuwan cika shekaru biyu da Gwamnatin...

RAHOTON TSARO

Yanzu haka miyagu da makamai suna cikin garin Bugaje dake karamar hukumar jibia jahar katsina. Majiyoyi daban daban sun tabbatar mana...komai ya faru daga...

YAN BINDIGA SUN SACE MUTUNE BAKWAI A JIBIA YAN GIDA DAYA.

'YAN BINDIGA SUN SACE MUTUNE BAKWAI A JIBIA YAN GIDA DAYA. Daga Ahmad adamu jibia @ katsina city news Ranar lahadi 6/6/2021 da misalin karfe 10:30pm na...

YAN BINDIGA SUN KAI HARI WURMA

YAN BINDIGA SUN KAI HARI WURMA. @ jaridar taskar labarai Wasu yan bindiga sunyi kai Hari da kokarin shiga garin wurma ta karamar hukumar kurfi jahar...

YAN BINDIGA SUN KAI HARI JIBIA A JIHAR KATSINA

’YAN BINDIGA SUN KAI HARI JIBIA A JIHAR KATSINA ......Ana hada masu kudi don.... Abdullahi salihu jibia @ jaridar taskar labarai Mahara sun kashe mutane biyu yayin harin...

GUDUN HIJIRA

Mutanen dangeza a karamar hukumar batsari suna guduwa daga garin su a yau asabar