Jam’iyyar APC ta Tsarota da Haɗin kan da Babbar jam’iyyar Adawa ta PDP ke...

Jam'iyyar APC ta Tsarota da Haɗin kan da Babbar jam'iyyar Adawa ta PDP ke Samu, inji Turaki.   daga Bishir Sulaimin A takarda da aka raba wa...

MATASAN AREWA SUN RASA MADOGARA: MINTINA SHA BIYAR TARE DA IBRAHIM KATSINA

MATASAN AREWA SUN RASA MADOGARA: MINTINA SHA BIYAR TARE DA IBRAHIM KATSINA Daga Abdulrahman Aliyu A ranar Tara ga wannan wata ne, Babban jami'in gudanarwa na...

Sabon Hari: An Kashe Mutum 43 A Kauyukan Adamawa Da Zamfara

Rahotanni na bayyana cewa, akalla mutum 43 aka kashe a wani sabon hari da wasu ‘yan bindiga suka kai kauyukan jihar Adamawa da Zamfara.  An...

An Sake Kashe Sama Da Mutum 25 Da Kona Masallatai A Benue

Rahotanni sun ce akalla sama da mutum 25 ne aka kashe, yayin da wasu da dama suka jikkata a rikici na baya-bayan nan a...

Dalilan Mu Da Suka Gayyatar Buhari Majalisa – Yakubu Dogara

Kakakin Majalisar Wakilan Najeriya ya yi karin haske kan dalilan da suka sa majalisar ta bukaci Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana a gabanta domin...

An Kashe Limaman Coci 2 Tare Da Wasu Mutane 17 A Cocin Benue

A yau talata akalla mutum 17 ne suka rasa rayukansu, tare da wasu limaman coci biyu, bayan wani hari da aka kai wata cocin...

An Kama Sanata Dino Melaye

A karshe dai yau Litinin, rundunar 'yan sanda ta samu nasarar cafke dan majalisar Dattawan nan mai wakiltar Jihar Kogi ta Yamma, Sanata Dino...

An Tsinci Gawar ‘Yar Shekara Uku Da Aka Yi Wa Fyade A Kano

Hukumar 'Yan sanda a jihar Kano, kamar yadda kakakin 'yan sandan jihar SP Magaji Musa Majiya ya bayyana wa manema labarai  cewa, sun kama...

Za Mu Mikawa Gwamnati Motoci 48 Da Muka Bankado A Sokoto- Kwastam

Hukumar hana fasa-kwauri ta Najeriya Kwastam shiyyar jihar Sokoto ta ce ta kama manyan motocin alfarma har guda 48, inda ta ayyana cewa, idan...

Zaben 2019: Shugaba Buhari Ya Nada Mai Magana Da Yawun Kungiyar Yakin Neman Zabensa

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya zabi mai magana da yawun kungiyar yakin neman zabensa a karo na biyu. Shugaba Buhari ya zabi lauya Festus Keyamo...